Jiki (Body Parts)
Kunne (Ear)
Ido (Eye)
Fuska (Face)
Hanci (Nose)
Baki (Mouth)
Haƙori (Teeth)
Harshe (Tongue)
Wuya (Neck)
Yatsu (Fingers)
ƙafa (Foot)
Hannu (Hand)
Gashi (Hair)
Kai (Head)
Ciki (Stomach)
Gwiwa (Knee)
Yatsun ƙafa (Toes)
Leɓe (Lip)
Haɓa (Chin)
ƙirji (Chest)
Gindi (Buttocks)
Geme (Beard)
Kafaɗa (Shoulder)
Gwiwar Hannu (Elbow)
Idon ƙafa (Ankle)
Wuyar Hannu (Wrist)
Farce (Nail)