Abinci da Abin Sha (Food & Drink)
Giya (Beer)
Madara (Milk)
Tuwo (Food)
Kifi (Fish)
Nama (Meat)
Burodi (Bread)
Ruwa (Water)
Shinkafa (Rice)
Abarba (Pineapple)
Mangwaro (Mango)
Lemu (Orange)
Wake (Beans)
Albasa (Onion)
Masara (Corn)
Dawa (Millet)
Ƙwai (Egg)
Ayaba (Banana)
Gwaiba (Guava)
Lemun tsami (Lemon)
Tuffa (Apple)